Zuciya ❤ Umar M Sheriff.
Sanannen Mawakin kannywood kuma haifaffen Kaduna state yayi shura a yankunan kasashen hausa harma da ketare. M Sheriff ya kasance gwarzo kuma mai azama a fagen wa'azantarwa, nishadantarwa, Ilimatarwa harma da fadakarwa.
Saurari, Sauke, Raba, daddadar wakar mawakan ka a wannan yanar gizo-gizo.
0 Comments
Please do leave a comment