Header Ads Widget

Responsive Advertisement

Adam A Zango_Na Baki Soyayya ft Salsphatetee

Adam A Zango_Na Baki Soyayya - ft Salsphatetee Mp3.

Gawurtaccen Jarumin Film din kasar hausa kuma sanannen mawakin Hiphop da kuma wakar Hausa wato (nanaye) Mai suna Adam A Zango.

Adam A Zango, haifaffen dan Zaria ne, Garin Zango Na jahar Kaduna, mazaunin jahar kano ne yayinda yake sana'ar kida, wato (music producer) kafin ya hadu da Ubangidansa wato Ali Nuhu ya fara harkar film.




Ita ko Salsphatetee yar birnin Kaduna ce tauraruwarta ta haskakane a sanadin Dj Ab daya ke sanya ta cikin wakokin shi da video shi.

Ahalin yanzu dai muna dauke da wakar Gwarazan guda biyu, Adam A Zango - Ft Salsphatetee - Na baki Soyayya.



Waka; Na Baki Soyayya

Mawaki; Adam A Zango

Featuring; Salsphatetee

Producer; Adam A Zango

Album; single

Location; Kaduna

Year; 2021

"Na baki Soyayya"

Download



For More Music or Relevant Article Subscribe.

Post a Comment

0 Comments