"Indai Da Shakuwa"
-Abdul d one-
Abdul d one ya kasance babban yaran shahararren mawakin Hausa mai suna Umar M Sheriff, yayi wakoki matuka wanda yayi shura dasu kamar irinsu "indai da shakuwa". Sauke wakar yanzu akasa.
Mawaki; Abdul d one
Waka; indai da shakuwa
Shekara; 2018
Wuri; Kaduna Nigeria
0 Comments
Please do leave a comment