"Bakandamiya"
Sauke wakar Ado Gwanja mai taken "Bakandamiya". Ado Gwanja dan gidan Mai-Dawayya haifaffen yan kano sunyi shura matuka wajen wakar nanaye a kasar Hausa.
Mawaki; Ado Gwanja
Waka; Bakandamiya
Kida; Abdul Zero
Shekara; 2019
Wuri; Kano Nigeria.
"Download Bakandamiya"
0 Comments
Please do leave a comment