" Kallabi"
Sabon Tauraro a kano mai suna Ahmerdy ya kasance mai matukar hazaka da basira wajen kawo dadadan kalaman soyayya. Gogan ya sake zuwa da wani salo mai suna Kallabi.
Mawaki; Ahmerdy
Waka; kallabi
Album; single
Stream, share, and download your favourite artists now.
0 Comments
Please do leave a comment