"Kewa"
Auta Waziri daya daga cikin sanannun mawakan Hausa wadanda suka fara tashe daga shekara ta 2019/2023. Mawakin ya kasance abun alfahari a kasar Hausa.
A wannan wakar ne ya samu sama da 1m plays a audiomack, wannan gagarumar nasara ce a duniyar waka. Mawakin dan kwalisa ne sannan kuma mai tarin masoya ne a kasashen kasar Hausa.
Bashi da matsala ta jidakai ko bakin ciki, ya na mutunta wanda suka mutunta kansu.
Waka; Kewa
Mawaki; Auta Waziri
Album; Kewa
Release data; 2023
Sauke wakar gwaninka a kafar sadarwarmu
"Auta Waziri - Kewa"
0 Comments
Please do leave a comment