"Daga Yarda"
Zazzafar wakar Hamisu Breaker maisuna "Daga yarda" wannan waka tayi matukar dadi duba da yadda mutane su ke tururuwa wajen sauke wakar.
Hamisu Breaker - Daga Yarda
Hamisu Breaker ya shahara a fagen wakar Hausa, ya shiga zuciyar masoyansa musamman duba da yadda ya samu kyaututtuka da mutane daban-daban musamman mata.
Waka; Daga Yarda
Mawaki; Hamisu Breaker
Featuring; Momi Gombe
Location; Kano, Nigeria
Producer; Midget Mix
You can play it, download it and share it
"Daga yarda"
0 Comments
Please do leave a comment