"Gaskiyar Lamari"
Wannan waka tana daya daga cikin manyan wakokin Nura M Inuwa, wanda suntaimaka kwarai wajen bunkasa sunan sa a sassan duniya.
Wakar "Gaskiyar Lamari" ta na daya daga cikin wakokin album din mai-sauraro wanda aka saki a shekara ta 15/16.
Waka; Gaskiyar Lamari
Mawakin; Nura M Inuwa
Producer; Nura M Inuwa
Location; Kano, Nigeria
Year; 2015/16
Sauke wakar Gaskiyar Lamari
0 Comments
Please do leave a comment