"Zanen Zabo"
Gawurtattun mawakan Hausa wadanda sukayi shura a fagen wakar Hausa ta nanaye a Arewacin kasar sun sake yunkurowa da wata zazzafar waka mai taken "Zanen Zabo"
Mawakan; Nura M Inuwa & Umar M Sheriff & Hamisu Breaker.
Kara; Kasheepu-amjad
Waka; Zanen Zabo
Shekara; 2022 early.
0 Comments
Please do leave a comment