"Karki Manta Dani"
Wakar Abdul D One mai taken karki manta dani, wannan waka ta taka rawar gani a fagen nishadantar da masoya a kewayen kasar hausa.
Wakokin Abdul D One, irinsu "iyalina, indai da shakuwa, ashe haka so yake, Chizadani" dadai sauransu.
Abdul D One Nimijin gaske ne kwarai duba da yadda wakokin sa suka samu nasarar shiga manyan fima-fiman Kannywood
Waka; Karki Manta Dani
Mawaki; Abdul D One
Producer; Umar M Shariff & Abdul D One
Location; Kaduna State, Nigeria.
Year; 2021
"Abdul D One"
Download
More Music 👇
0 Comments
Please do leave a comment