"Akwai Dalili"
Auta Mg Boy wakar sa ta akwai dalili ta samu karbuwa awajen masoya wakensa da wadanda ma basa jin wakokinsa. Musamman asanadin wannan wakar mai suna "Akwai Dalili". Wannan bawan Allah ya zama ba dama dai a karshe a fagen wakar soyayya a kasar Hausa.
Har lau dai baidaina zage damtse ba wajen nazari da bincike ba kafun ya rangada wata. Al'amarindai Masha Allah.
Waka; Akwai Dalili
Mawaki; Auta Mg Boy
Album; Single
Shekara; 2022
Wuri; Kaduna Nigeria.
Download, Stream and Share your Favourite Artists Music.
"Auta Mg Boy - Akwai Dalili"
Download
More songs👇
0 Comments
Please do leave a comment