"Da Zaki So Ni"
Auta Mg Boy, mawaki ne wanda ya sanu sanadin film din "farin wata" a shekara ta 2020/2021, ya fafata matuka a duniyar waka kafin haskakarsa. Tare da taimakon wani bango a duniyar film wato Adam A Zanzo.
Auta Mg Boy, mawaki ne haifaffen Kaduna Nigeria, wanda ya ci alwashin sada masoyansa da dumi-dumin wakoki kamar irinsu "Akwai Dalili" dadai sauransu.
Haka zaluka bai gaza ba wajen shiryo wasu wakokinba.
"Auta Mg Boy - Da Zaki So Ni"
Download
More Music 👇
0 Comments
Please do leave a comment