Ke Nake Gani
"Auta Waziri"
Kamar dai yadda kullum muke sadaku da mawakanku haka Auta Waziri yake sada wakokin sa ga masoyansa.
Hakanne ya sake bada gudummawa kwarai wajen cigabansa da ma na masoyansa baki daya.
Waka; Ke Nake Gani
Mawaki; Auta Waziri
Producer; Midget Mix
Album; Ke Nake Gani
Wuri; Kano Nigeria, Africa
Year; 2022
"ke nake gani"
0 Comments
Please do leave a comment