"Yar Sarauta"
Wakar Isah Emarcy ft Hussain Danko, mai taken Yar Sarauta. Wannan waka tana daya daga cikin manyan wakokin Emarcy. Emarcy haifaffen dan jahar kano ne kuma anan yayi karatu da dai sauransu.
Isah Emarcy ba anan kawai ya tsaya ba, ya na nazari da bincike dan ganin ya kawo wa masoyansa gudunmawar da ta dace, domin samun wakokin sai ku dangwala mana subscribe.
Artist; Isah Emarcy
Song; Yar Sarauta
Producer; Danko
Location; Kano, Nigeria
"yar sarauta"
Download
More music;
0 Comments
Please do leave a comment